fidelitybank

Sai mun hukunta duk wanda ya karbi kujerar mataimakin shugaban kasa – Dattawan Igbo

Date:

Dattawan Igbo na barazanar ballewar yankin daga Najeriya idan ba’a basu shugabancin kasar nan ba a 2023.

Manyan masu fada a ji na kabilar, sun lashi takobin hukunta duk dan siyasar Igbo da ya karbi kujeran mataimakin shugaban kasa a cewarsu, kawai a baiwa dan kabilar shugabancin Najeriya, domin ya gyara kasar.

Sannanu kuma masu fada a ji na kabilar Igbo, karkashin kungiyar dattawan kabilar Igbo IECF, sun bayyana cewa, wajibi ne a baiwa yankin kujeran shugaban kasar Najeriya a 2023.

Dattawan sun yi gargadi ga ‘yan siyasar yankin kada wanda ya kuskura ya yarda a dauke shi a matsayin dan takarar kujeran mataimakin shugaban kasa.

legitnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp