fidelitybank

Sai da na aro keke kafin na yi wasan Olympics – Ƴar Tseren Najeriya

Date:

Wata ‘yar tseren keke ƴar Najeriya a gasar Olympics ta 2024, Ese Ukpeseraye, ta bayyana cewa sai da ta karbi aron keke daga hannun takwararta ta Jamus domin shiga gasar Keirin da Gudu.

Ukpeseraye ta bayyana hakan ne a wani rubutu da ta wallafa a shafinta na X ranar Alhamis.

Ta yi ikirarin cewa hakan ya faru ne saboda gajeriyar sanarwar da aka ba ta.

“Saboda gajeriyar sanarwar da na yi na yin taere a Keirin & Sprint, #teamNigeria Ba ni da keken da zan yi tsere da shi.

“A cikin ruhun wasan motsa jiki, tawagar Jamus @bunddeutscherradfahr ta kawo min agaji ta hanyar ba ni keke.

“Na gode,” Ukpeseraye ta rubuta.

Wannan na zuwa ne kwanaki bayan da wata ‘yar wasan Najeriya, Favor Ofili, ba ta yi rajistar shiga gasar gudun mita 100 na mata ba.

A karshe Ofili ta yi tsere a tseren mita 200, inda ta kare a matsayi na shida a wasan karshe

nnn

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp