fidelitybank

Sabuwar dokar harajin Tinubu zai fara aiki

Date:

Shugaban kwamitin gyare-gyaren haraji na ƙasa, Taiwo Oyedele, ya ce ƙudurin haraji da ke gaban majalisar ƙasar zai zama doka kafin rubu’in farko na shekarar nan ta 2025 na ƙare.

Dokar dai ta ɗauki hankalin mutane ƙasar, lamarin da ya jawo tsaiko wajen tabbatar da shi a majalisar, musamman bayan majalisar tattalin arzikin ƙasar ta buƙaci a dakata.

Sai dai a makon jiya ne ƙungiyar gwamnonin ƙasar ta amince da ƙudurin, amma tare da yin wasu kwaskwarima da ta ce zai magance abubuwan da ake fargaba.

Da yake jawabi a wajen wani taro mai taken The Platform, Oyedele ya ce za a fara amfani da dokar ne a watan Yulin bana.

“Muna sa ran za a amince da ƙudurorin haraji kafin ƙarshen rubu’i na farko na wannan shekarar, inda za mu ba masu biyan haraji lokaci domin su fara shiri kafin ya fara aiki a watan Yuli,” in ji shi, kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.

A game da cire tallafin man fetur, Oyedele ya ce yana cikin manyan matakai masu muhimmanci da aka ɗauka a Najeriya.

nigerian news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp