fidelitybank

Sabon shugaban kasar Laberiya ya kusa suma bayan an rantsar da shi

Date:

Sabon shugaban Laberiya, Joseph Boakai, ya gaza kai ƙarshen jawabin shan rantsuwarsa yayin da ya kusa shiɗewa, inda aka rirriƙe shi a lokacin bikin wanda ya gudana a Monrovia, babban binrin ƙasar.

Kafin nan ya kwashe kimanin minti 30 yana jawabi, inda daga baya magana ta fara yi masa wuya.

Daga nan ne masu tsaron shi suka tattarbe shi tare da mayar da shi gida daga babban zauren majalisar dokokin ƙasar, inda bikin ya gudana.

Daga nan ne aka kammala taron ba tare da an kai ƙarshe ba.

An rantsar da sabon shugaban ƙasar na Laberiya mai shekara 79 a duniya ne a matsayin shugaba mafi tsufa a ƙasar, inda ake da tantama kan ƙoshin lafiyarsa. In ji BBC.

nnnhausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp