fidelitybank

Sabon jirgin kasa zai rinƙa jigilar fasinjoji sama da 500,000 a kullum – Legas

Date:

Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, ya bayyana cewa, gwamnatinsa ta biya wasu makudan kudade ta fuskar diyya ga mutanen da aikin gina layin dogo na jihar ya shafa.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Lahadin da ta gabata, kamar yadda wata sanarwa da babban sakataren yada labaransa, Mista Gboyega Akosile ya fitar, yayin da yake duba ayyukan gine-ginen da ake gudanarwa a kusa da aikin layin Red Line.

Sanwo-Olu, wanda mataimakinsa, Dakta Obafemi Hamzat, da ‘yan majalisar zartarwa suka rattaba hannu a kai ziyarar, ya kara da cewa, kayayyakin sufurin da hukumar kula da zirga-zirgar manyan tituna ta Legas ke ginawa, za su samu karfin jigilar fasinjoji sama da 500,000 a kullum idan zai fara aiki a farkon kwata na 2023.

Ya ce, “Red Line aiki ne da gwamnatinmu ta tsara kuma ta fara, wanda za a gudanar da shi a tsawon rayuwar wannan gwamnati. Mun ba da alkawarin tabbatar da kammala aikin a karshen wannan shekara kamar yadda muka yi alkawari.

“Wannan shi ne ziyarar mu ta hudu na duba wannan aiki a cikin shekarar nan kadai kuma a duk lokacin da muka zo, akwai gagarumin ci gaba da dan kwangilar ke samu a hanyar jirgin kasa.

tribune news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp