fidelitybank

Sabon farashin man fetur ya fara aiki a Abuja da Legas

Date:

Kamfanin man fetur na Najeriya NNPCL, ya farashin man fetur a gidajen mansa da ke babban birnin tarayya Abuja da Legas.

Farashin litar ya tashi daga naira 960 ne zuwa 990 a gidajen mai mallakin NNPCL, sannan kuma ya koma naira 1,030 a gidajen man ƴan kasuwa.

Ƙarin na nufin farashin ya haura na matatar Dangote, wanda ya haɗa hannu da gidajen man MRS da Ardova da Heyden da naira 20, kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito.

A ranar 17 ga Janairu ne Matatar Dangote ta sanar da ƙara farashin litar man da take fitarwa zuwa naira 955.

A jihar Legas, a jiya Talata rahotanni sun ce farashin litar man a gidajen man NNPCL ya tashi daga 925 zuwa 960.

sun newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Buhari ya yi wa Najeriya hidimar da ba za a manta da shi ba – António Guterres

Babban Sakatare na Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD) António Guterres...

Binani ta koma jam’iyyar haɗaka ta ADC

'Yartakarar gwamnan jihar Adamawa a zaɓen 2023, Sanata Aishatu...

A Talata zan koma aiki na a majalisa – Natasha

Yar majalisar Dattawa, Sanata Natasha Akpoti, ta ci alwashin...

An sake mayar da yan Najeriya 294 gida daga Nijar

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya Nema ta...

An gano motoci 35 da aka sace a wata shida

Hukumar kiyaye haɗurra ta ƙasa a Najeriya ta ce...

Shugaban Laberiya ya je ta’aziyyar Buhari a Monrovia

Shugaban Ƙsaar Laberiya Joseph Nyuma Boakai ya kai ziyarar...

Rundunar Yansandan Kaduna ta hana gangamin goyon bayan Peter Obi

Rundunar 'yansandan Najeriya reshen jihar Kaduna ta hana gudanar...

Iran ta zartar da hukuncin kisa a kan Mutane 3

Hukumomi a Iran sun zartar wa mutum uku hukuncin...

Ƴansanda sun kama ƙasurgumin ɗanbindiga a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta ce, jami'an ta sun...

Sudan ta Kudu ta yi ta’aziyyar Buhari

Mukaddashin Ministan Harkokin Wajen Sudan ta Kudu, Ambasada Akuei...

Trump ya na fama da cuta mai kumbura kafa da toshewar hanyar jini

A ranar Alhamis ne Fadar White House ta sanar...

Yadda aka gudanar da addu’o’in Buhari a Villa

A ranar Alhamis ne aka gudanar da addu'o'i ga...
X whatsapp