fidelitybank

Saboda zan gina wajen bautar Allah ‘yan gari na sun kai ni kotu – Gwamna Udom

Date:

Gwamna jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel ya bayyana cewa, mayu sun maka gwamnatin jihar a gaban kotu.

Udom ya ce sun maka shi kotu ne, saboda aikin gina wajen bautar Allah na biliyoyin Naira da ake yi, wanda su a ganin su hakan ba daidai bane.

Premium Times ta rawaito cewa, mutane da dama sun soki gina wajen bautar na biliyoyin Naira wanda ke gudana a yanzu haka a Uyo, inda suke ganin kamata ya yi da an yi amfani da kudin wajen magance muhimman abubuwan ci gaba a jihar mai arzikin man fetur.

A wani shirin kai tsaye da ya yi a gidan radiyo da talbijin a ranar Asabar, an jiyo gwamnan ya na cewa: “Dukka mayu sun hadu sun kai ni kotu, cewa muna gina wajen bauta na Kirista. Sun ce su basu yarda da Allah ba. Shari’ar ta na nan a kotu, mun yi nasara a kansu amma sun daukaka kara.” 

latest news in nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp