fidelitybank

Saboda na ki bin Matawalle APC ake kokarin tsige ni – Mataimakin Gwamna

Date:

Mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Mahdi Aliyu Gusau, wanda a ke shirin tsigewa daga kujerar sa, ya ce, ana yi masa bita-da-ƙulli ne kawai, saboda ya ki bin gwamnan jihar Bello Matawalle zuwa jam’iyyar APC.

Ranar Litinin din nan ne kwamitin da babbar mai shari’a ta jihar ta kafa zai zauna, domin jin bahasin mataimakin gwamnan, game da wasu tuhume-tuhume da ake yi masa.

Sai dai yayin wannan hira da BBC, ya fito fili ya ce, ba zai amsa gayyatar da a ka yi masa ba, domin an saɓa doka wajen bin ka’idar tsige shi, kamar yadda kundin tsarin mulkin ƙasar ya yi tanadi.

naija legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka ƴan Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar Haɗin kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran ƙasa za ka mayar da kai ba zaɓen 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...
X whatsapp