fidelitybank

Saboda Birtaniya da sauran kashe muka saita Nukiliyar mu – Rasha

Date:

Kakakin fadar gwamnatin Rasha, Dmitry Peskov, ya ce, umarnin da Shugaba Putin ya bayar ranar Lahadi ga dakarun ƙasar na su kasance cikin shirin amfani da makaman ƙasar ciki har da na Nukiliya martani ne ga Sakatariyar harkokin Wajen Birtaniya Liz Truss.

Mista Peskov ya ce akwai kalamai na rashin kamun kai waɗanda ba za a lamunta ba, da ke fitowa daga bakin wakilai daban-daban na ƙasashen Turai game da fito-na-fito tsakanin NATO da Rasha, ciki har da wanda ministar harkokin wajen Birtaniyar ta yi.

Ministan tsaro na Birtaniyar, Ben Wallace, ya ce, Birtaniya ta kalli matsayin na Rasha a kan makaman kare-dangi, kuma ta lura cewa, babu wani sauyi na a zo a gani a kai.

Ya ce, Mista Putin, yana son ya nuna karfin Rasha ne, ta hanyar ambato shirin ko ta kwana na amfani da makaman nukiliyar na kasarsa.

vanguard 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp