fidelitybank

Sabo da tsaro ya sanya aka dage shari’ar Dan Sarauniya – Kotu

Date:

An ɗage shari’ar Mu’azu Magaji wanda aka fi sani da Ɗan Sarauniya zuwa Juma’a 4 ga watan Fabrairun 2022.

A cikin wata sanarwa da magatakardar kotun Majistare da ke Nomansland a Kano, Auwal Muhammad Tudun Wuzurci ya sanya wa hannu, an ɗaga zaman ne saboda yanayi na tsaro.

Ya bayyana cewa a ranar 3 ga wata wadda ita ce asalin ranar da za a yi shari’ar Mu’azu Magaji, a ranar ne za a yi shari’ar Sheikh Abduljabar Nasiru Kabara, kuma jami’an da za su kai Sheikh Abduljabar kotun da ake masa shari’a a Upper Shari’a Court da ke Ƙofar Kudu su ne dai jami’an da za su kai Mu’azu Magaji kotun da za a yi masa shari’a a Nomansland.

Hakan ya sa aka ɗage shari’ar Dan Sarauniya zuwa 4 ga watan Fabrairu da misalin 2:30 na yamma.

yola news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mutane 12 sun mutu a wani hatsari a Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) reshen Kano, ta...

Masarutar Rano ta haramta aurar da Yaran da ba su kammala karatun Firamare ba

Masarautar Rano a Kano ta haramta cire yarinya daga...

Matatar Dangote za ta fara jigilar mai kyauta ga gidajen mai

Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta...

An sassata rikicin da aka shafe shekaru 30 kan Masallacin Sharada da Islamiyya

Tsohon dan takarar gwamnan Kano, Malam Sha’aban Ibrahim Sharada,...

Duk da kalubalen ‘yan siyasa a Kano mun shirya a zaben cike gurbi – INEC

Kwamishinan hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) reshen jihar...

Barau ya jagorancin gangamin zaben cike gurbi a Kano

Barau ya samu rakiyar Karamin Ministan Gidaje da Raya...

Gwamnatin Kano ta kara fadada shirin matasa 

Gwamna Abba Kabir Yusuf na Jihar Kano ya sake,...

An kaiwa Malamin addini hari a Kano bayan an jikatasu da Matarsa

Wani malamin addinin Musulunci, Malam Kabir Idris, da matarsa...

Kotun Kano ta daure wata Mata da ake zargin ta tsafe su

Kotun Majistiri mai lamba 7 da ke Nomansland, ƙarƙashin...

Dalibi ya kashe kansa a cikin Jami’a

Hukumar jami'ar Obafemi Awolowo da ke jihar Osun, sun...

Gobara na cigaba da lakume wasu yankunan Turai

Gobarar daji na ci gaba da ruruwa a sassan...

An kama Fursunoni 7 da suka tsere daga gidan kurkukun jihar Nasarawa

Hukumar kula da gidajen yari a Najeriya ta ce...
X whatsapp