fidelitybank

Sa Hannu: Majalissar dokoki ta mikawa Buhari kasafin shekarar 2022

Date:

Majalisar dokokin ta tarayya ta mayar wa da shugaba Muhammadu Buhari kunshin kasafin kudin shekarar 2022, domin ya rattaba hannu hannu a kai.

Akawun majalisar, Amos Ojo, ne ya aike wa shugaban kasar kasafin kudin tare da wasikar da a ka rubuta ranar 24 ga watan Disamba. A cewar jaridar Premium Times.

Ta kara da cewa Akawun Majalisar Dokokin ya shaida wa Shugaba Buhari cewa ya aike masa da kasafin kudin ne kamar yadda dokokin Najeriya su ka bukaci ya yi.

Ya aike da kasafin kudin ne mako guda bayan ‘yan majalisar dattawa da ta wakilai sun amince da shi.

‘Yan majalisar sun amince da Naira tiriliyan 17.1 maimakon Naira tiriliyan 16.3 da shugaban ya nemi su amince abin da ke nuna sun kara Naira biliyan 700.

Dokokin Najeriya sun bai wa ‘yan majalisar damar karawa ko rage adadin kasafin kudin.

 

world news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...

A sake sabon tsarin shugabancin INEC a Najeriya – Goodluck

Tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, ya yi kira da...

Magoya bayan West Ham ku hada kai da Bowen – Potter

Mai horas da West Ham, Graham Potter ya bukaci...

Alhaki na ne kifewar jirgin kasa – Shugaban Hukumar

Shugaban hukumar jiragen ƙasa ta Najeriya (NRC), Kayode Opeifa,...

Tinubu ya haramta fitar da ɗanyen man kaɗanya

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya bayar da umarnin dakatar...

Hisba ta karɓi ƙorafe-ƙorafe 83,776 a Kano

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta bayyana cewa, a...

Ganduje ba dan cin hanci ba ne – Martanin Garba Ga Gwamnatin Kano

Tsohon kwamishinan yaɗa labarai na Jihar Kano, Muhammad Garba,...

Kungiyar Malaman Jami’o’i bangaren BUK sun yi zanga-zangar Lumana

Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU), reshen Jami’ar Bayero Kano (BUK),...
X whatsapp