fidelitybank

Ruwan sama ya raba hanyar da ta hada Kano da Maiduguri

Date:

Ruwan sama kamar da bakin kwarya da aka yi a hanyar gwamnatin tarayya da ta hada Kano da Maiduguri ta jawo karyewar gada a yankin da ke tsakanin kauyukan Malori da Guskuri da ke karamar hukumar Katagum a jihar Bauchi.

Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya raba hanyar gida biyu, lamarin da ya tilastawa direbobi neman hanyoyin daban-daban zuwa inda suke.

Yayin da ya kai ziyarar duba barnar da aka yi, gwamnan jihar Bauchi Bala Muhammed ya jaddada muhimmancin hanyar a matsayin babbar hanyar da ta hada shiyyar Arewa maso Yamma da Arewa maso Gabashin Najeriya.

Da yake magana da manema labarai a ranar Alhamis, gwamnan ya yi kira ga gwamnatin tarayya da ta gaggauta duba halin da hanyar ta lalace.
“Wannan babbar hanya ce, babbar titin Arewa maso Gabas, da kuma hanyoyin mota biyu gaba daya an wanke su.

“Muna kira ga Gwamnatin Tarayya da ta taimaka. Za mu kai rahoton wannan batu ga Abuja ta hannun Kwanturola na ayyuka,” inji shi.

Ya ci gaba da cewa, “Idan ba za su iya magance matsalar ba, za mu dauki matakin aiwatar da matakan gyara ko na dindindin, kamar yadda muka yi a lokacin damina da ta gabata.

sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp