fidelitybank

Rushewar Gini: Wata mata ta tsallake rijiya da baya a Legas

Date:

Rahotanni sun bayyana cewa, wata babbar mace ta tsallake rijiya da baya a wani gini da ya rufta a lamba 15, titin Oke-Arin, Ilupeju/Palm Grove a jihar Legas.

An bayar da rahoton cewa, ginin mai hawa biyu da aka yi watsi da shi ya ruguje har kasa a safiyar Laraba, 13 ga Yuli, 2022.

An gano cewa, lamarin ya faru ne sakamakon tsufan ginin da ya yi saurin lalacewa.

Sai dai lamarin bai haifar da asarar rai ba sai dai ga wani babban namiji da ya samu kananan raunuka kuma an kai shi asibiti domin kula da lafiyarsa.

Vanguard ta tattaro cewa, an killace ginin da abin ya shafa domin kare duk wata barazana.

Da yake karin haske game da lamarin, Babban Sakatare na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Legas, LASEMA, Dokta Oluwafemi Oke-Osanyintolu ya ce, “Da isarsu wurin da lamarin ya faru, wani bene mai hawa 2 da aka yi watsi da shi ya ruguje babu komai.

vanguard news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp