fidelitybank

Rundunar ‘yan sanda ta yi kashedi mai zafi a kan jami’an ta marasa Kaki

Date:

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Legas, Abiodun Alabi ya nanata kashedin kan sanya tufafin da bai dace ba a tsakanin jami’an.

Jami’in hulda da jama’a, Benjamin Hundeyin ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a karshen mako.

Rundunar ‘yan sandan Legas ta umarci mazauna garin da su kai rahoton ganin jami’an da aka samu a bakin aiki da wata sutura ta Mufti saboda ladabtarwa.

Alabi ya shaidawa kwamandojin yankin, da jami’an ‘yan sanda wato Baturen ‘yan sanda (DPOs) da su tabbatar da aiwatar da tsauraran matakan tsaro.

CP ya ce, yin taka tsan-tsan “yana bin umarnin farko na Sufeto-Janar na ‘yan sanda, IGP Alkali Baba Usman”.

Alabi ya tunatar da jami’an da ke aikin sintiri da tsayawa da bincike cewa, dole ne su bayyana cikin kakin da aka amince da su.

Shugaban ya sha alwashin daure duk wani mai kulawa ko Shugaban Ma’aikatar “wanda wannan umarnin ya saba wa huruminsa”.

the sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp