fidelitybank

Rundunar ‘yan sanda ta baza manyan jami’an ta da za su sanya ido a zaben Osun

Date:

Sufeto-Janar na ‘yan sanda ta kasa, Usman Alkali Baba, ya tura manyan jami’an ‘yan sanda domin gudanar da zaben gwamnan jihar Osun da za a yi ranar 16 ga watan Yuli, inda ya yi alkawarin tsaurara matakan tsaro domin gudanar da aikin.

Ya kuma mika kwamishinan ‘yan sandan jihar Osun Olokode Taoheed Olawale zuwa shelkwatar rundunar na wucin gadi har zuwa kammala zabe.

Jami’in hulda da jama’a na rundunar, Olumuyiwa Adejobi, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a ranar Lahadi, inda ya ce, mataimakin sufeto-janar na ‘yan sanda mai kula da sashen binciken manyan laifuka na rundunar (FCID), DIG Johnson Babatunde Kokumo ne zai sa ido a zaben.

Wadanda za su taimakawa Kokumo sun hada da mataimakan sufeto-janar na ‘yan sanda hudu, da kwamishinonin ‘yan sanda hudu, da mataimakan kwamishinonin ‘yan sanda 15, da mataimakan kwamishinonin ‘yan sanda 30.

A cewar kakakin rundunar, an kuma tura isassun jami’an ‘yan sanda masu matsayi na manyan Sufetotin ‘yan sanda da kasa domin gudanar da zaben.

legit nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp