fidelitybank

Rudiger ya bayar da hakuri bayan ya jefi alkalin wasa

Date:

Antonio Rudiger na fuskantar barazanar dakatarwa daga buga wasanni bayan da alkalin wasa ya ba shi jan kati a wasan karshe na Copa del Rey.

Real Madrid ta sha kashi a hannun Barcelona da ci 3-2 a wasan da aka buga a filin wasa na Seville.

Rudiger da Lucas Vasquez sun samu jan kati a wasan duk da cewa an sauya su, saboda nuna fushi da suka yi kan rashin hura wa Mbappe keta da aka yi masa, jim kaÉ—an kafin a tashi a wasan.

Har ila yau, an sallami Jude Bellingham daga bisani – saboda nuna rashin É—a’a.

Alkalin wasa Ricardo de Burgos Bengoetxea ya rubuta a rahotonsa cewa an kori Rudiger ne “saboda jifa na da wani abu – Æ™anÆ™ara – wanda bai same ni ba”.

ÆŠan wasan na iya fuskantar dakatarwa na tsawon lokaci, kamar yadda dokokin hukumar kwallon kafa ta Sifaniya suka tanadar ga wanda ya yi irin laifin.

”Idan aka duba sashi na 104 na dokar, wanda ya bayyana cewa idan aka ci mutuncin alkalin wasa – hukuncinsa shi ne dakatarwa na watanni uku zuwa shida – idan har bai yi wa alkalin wasa lahani ba,” a cewar RFEF.

Sai dai É—an wasan ya fito ya ba da hakuri kan lamarin a shafinsa na sada zumunta a yau Lahadi.

nan news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp