fidelitybank

Ronaldo ya sayi gida mafi tsada a Portugal

Date:

Cristiano Ronaldo ya sayi gida mafi tsada a kasar Portugal akan kudi fam miliyan 18.

Wannan ya biyo bayan rade-radin da ake yadawa na komawa Sporting CP.

Kuɗin kuma ya haɗa da gyara kayan gidan ɗan wasa. Ana sa ran gidan zai kasance a shirye nan da 2023.

An ce gidan na zaune ne a yankin Cascais na kasar Portugal kuma yana da fadin murabba’in mita 2,720 a hawa uku.

Har ila yau, yana da fili mai girman murabba’in mita 544 tare da lambuna daban-daban da kuma babban wurin shakatawa.

Ronaldo ya ci kwallaye uku kacal da taimakawa daya a wasanni 13 da ya buga a dukkanin gasa a kakar wasa ta bana musamman saboda rashin buga wasa a karkashin Erik ten Hag wanda ya fi son Marcus Rashford a gaba.

the sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...

Hisba ta kama ‘yan Mata 62 da zargin aikata baɗala a Kano

Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata...

NNPP ta yi tafka magudi a zabencike gurbin Kano – Farouk Lawan

Tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, ya yi zargin...

Dan shugaban kungiyar Boko Haram ya shiga hannu

Hukumomi a ƙasar Chadi sun kama yaron shugaban ƙungiyar...

Daga yau wankin koda a Najeriya ya koma dubu 12 maimakon dubu 50 – Tinubu

Shugaban kasa, Bola Tinubu, ya amince da rage farashin...

An ceto Mutane 25 da syka kife a kwale-kwalen Sokoto

Hukumomi a jihar Sokoto sun ce, sun samu nasarar...

An fara duba rabon gyaran arzikin Najeriya

Shugaban Hukumar rarraba arziƙin ƙasa RMAFC, Mohammed Shehu, ya...
X whatsapp