fidelitybank

Ronaldo ya na tare da tawagarsa a Qatar – Hukumar kwallon kafa ta Portugal

Date:

Hukumar FA ta Portugal, ta musanta wani rahoto da ke cewa kyaftin din tawagar kasar, Cristiano Ronaldo, ya yi barazanar barin gasar cin kofin duniya.

A cewar Record, Ronaldo ya shaidawa kociyan kungiyar, Fernando Santos, cewa watakila ya tashi daga Qatar bayan ya gano cewa an cire shi ne a karawar da suka yi da Switzerland.

An ce dan wasan mai shekaru 37 ya nutsu daga karshe, ganin tafiyar tasa na iya yin illa ga kungiyar.

Amma Hukumar Kwallon Kafa ta Portugal, a cikin wata sanarwa, ta musanta wadannan ikirari.

A cewar sanarwar: “Labarai da aka fitar a wannan Alhamis sun ruwaito cewa Cristiano Ronaldo ya yi barazanar barin tawagar kasar a wata tattaunawa da Fernando Santos, kocin kasar.

“Hukumar FPF ta fayyace cewa babu wani lokaci da kyaftin din tawagar kasar, Cristiano Ronaldo, ya yi barazanar barin tawagar kasar a lokacin horo a Qatar.”

breaking news in nigeria today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp