fidelitybank

Ronaldo ya na matuƙar jin daɗi a Saudiyya – Morgan

Date:

Mai yaɗa labarai na Burtaniya, Piers Morgan, ya magantu game da rayuwar dan wasan gaba na Al-Nassr, Cristiano Ronaldo a Saudi Arabia.

Tattaunawar da Ronaldo yayi da Morgan ya jawo ficewar sa daga Manchester United a watan Nuwambar bara.

Kyaftin din na Portugal ya soki bangarori da dama na Man United, ciki har da masu mallakarta, kocinta Erik ten Hag da kayayyakin more rayuwa, a cikin hirar.

Sannan Man United ta soke kwantiragin Ronaldo da amincewar juna a watan Nuwamba.

Tun daga nan Ronaldo ya koma kungiyar Al-Nassr ta kasar Saudiyya a matsayin dan wasa kyauta.

Sai dai a cewar Morgan, dan shekaru 37 yana jin dadi sosai a Saudiyya.

“Tabbas (yana farin ciki), na yi musayar ‘yan rubutu tare da shi, kuma yana matukar son su, a ciki da wajen filin wasa,” in ji Morgan.

assu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp