fidelitybank

Ronaldo ya gana da abokan karawarsa na Al-Nassr

Date:

Sabon dan wasan Al-Nassr, Cristiano Ronaldo, ya gana da sabbin takwarorinsa da suka hada da Vincent Aboubakar, bayan ya koma kungiyar ta Saudiyya.

Ronaldo ya gana da Aboubakar da sauran takwarorinsa na kungiyar Al-Nassr bayan bayyana shi a hukumance a matsayin dan wasa na kungiyar Al-Nassr a filin shakatawa na Mrsool a yammacin ranar Talata.

Tsohon dan wasan na Manchester United ya koma Al-Nassr bayan da aka soke kwantiraginsa da kungiyar ta Red Devils bisa amincewar juna a watan Nuwamba.

Da yake magana a taron manema labarai na farko a ranar Talata, Ronaldo ya ce ya koma kungiyar Al-Nassr ne saboda yana son ya ci gaba da zura kwallo a raga da kuma samun nasara, inda ya kara da cewa bai damu da abin da mutane ke cewa game da tafiyarsa zuwa Gabas ta Tsakiya ba.

“Ban damu da abin da mutane ke cewa ba. Na zo nan ne domin in ci gaba da zura kwallo a raga da yin nasara,” in ji Ronaldo.

“Saudiyya ta doke Argentina, zakarun, wanda ya nuna ci gaban su.”

punch news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp