fidelitybank

Ronaldo ya fara da kafar dama a Al-Nasrr

Date:

Cristiano ya fara buga wa Al Nassr gasar Saudi Arabia da kafar dama, bayan da kungiyar ta yi nasarar cin Ettifag 1-0 a ranar Lahadi.

Mai shekara 37, ya koma Al Nassr a watan jiya kan yarjejeniyar da za ta kare a karshen kakar 2025 da zai ke karbar sama da fam miliyan 177 a duk shekara.

Ya buga karawar tun daga farko har aka tashi daga wasan da dan kasar Brazil, Talisca ya ci kwallon a fafatawar.

Da wannan sakamakon Al Nassr tana ta daya a kan teburin babbar gasar tamaula ta Saudi Arabia da tazarar maki daya tsakaninta da Al Hilal.

Ronaldo, wanda ya taka leda a Manchester United da Juventus da Real Madrid – an yi masa tarbar girma daga magoya baya a filin wasa na jami’ar King Saud a Riyadh.

A ranar Alhamis, dan kasar Portugal ya ci kwallo biyu a wasan zakarun Riyadh da Paris St Germain ta yi nasara da ci 5-4.

legit new

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

APC ta yi kwaf daya a zaben cike gurbin Kaduna da Jigawa

Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa ta yi...

Ba mu yarda da zaben Ghari da Tsanyawa ba – NNPP

Jam'iyar NNPP mai mulkin jihar Kano a arewacin Najeriya...

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar Æ´ansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...

Farashin kayan abinci na rugu-rugu a Najeriya – NBS

Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa (NBS) ta ce hauhawar farashin...

Kotun Kano ta ce a kamo mata Dagacin Tamburawa

Kotun Shari’ar Musulunci da ke shelkwatar Hisbah a Kano,...

Kotu ta ƙwace motocin gwamnatin Zamfara guda 40 daga hannun Matawalle

Kotun Daukaka Kara da ke a Sokoto ta tabbatar...

A na cigaba da gudanar da zaben cike gurbi harda Kano

Kano na É—aya daga cikin jhihohin da ake kaÉ—a...

Mutane 12 sun mutu a wani hatsari a Kano – FRSC

Hukumar Kiyaye Haddura ta Ƙasa (FRSC) reshen Kano, ta...

Masarutar Rano ta haramta aurar da Yaran da ba su kammala karatun Firamare ba

Masarautar Rano a Kano ta haramta cire yarinya daga...

Matatar Dangote za ta fara jigilar mai kyauta ga gidajen mai

Matatar man Dangote za ta fara jigilar mai kyauta...
X whatsapp