fidelitybank

ROnaldo na zai rattaba sabon kwantiragi a kungiyar Al-Nassr

Date:

Kungiyar Al-Nassr na sa ran Cristiano Ronaldo zai isa wannan makon yayin da su ke nazarin yiwuwar siyan Sergio Ramos daga Paris Saint-Germain, in ji Marca.

Ronaldo na dab da kammala wani gagarumin yunkuri na komawa Gabas ta Tsakiya bayan da aka soke kwantiraginsa na Manchester United a watan jiya.

Tare da zuwan dan wasan mai shekaru 37 da haihuwa, kulob din na Saudi Arabiya yana kallon manyan ‘yan wasa a Turai.

Wannan ya hada da N’Golo Kante na Chelsea da daya daga cikin tsoffin abokan wasan Ronaldo, Sergio Ramos.

Kwantiragin Ramos na yanzu da PSG za ta kare a bazara kuma an yi imanin shugaban kulob din Al-Nassr da daraktan wasanni na shirin tafiya Madrid, inda za su ci gaba da yuwuwar cinikin Ramos.

Amma Ronaldo ya ci gaba da zama fifikon kulob din kuma suna sa ran zai koma Saudi Arabiya a ranar 1 ga Janairu.

nnnhausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...

Za mu ladabtar da Jami’an mu da aka gansu suna taimakawa ‘yan siyasa a Kano – ‘Yansanda

Rundunar Æ´an sanda ta jihar Kano ta ce, ta...

Jami’ar Bayero ta Kano ta yi sabon shugaba

Farfesa Haruna Musa, ya karɓi ragamar shugabancin jami’ar Bayero...

Gwamnatin Kano ta amince Barau FC ta yi wasa a filin Sani Abacha

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kungiyar kwallon kafa...

Gwamnatin Tinubu na takalar Kwankwaso da fada – Buba Galadima

Jigo a jam'iyyar NNPP, kuma na hannun tsohon gwamnan...

Newcastle United ta dauki dan wasan tsakiya Jacob daga Aston Villa

Newcastle United ta sanar da daukar dan wasan tsakiya...

Hisba ta kama ‘yan Mata 62 da zargin aikata baÉ—ala a Kano

Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata...

NNPP ta yi tafka magudi a zabencike gurbin Kano – Farouk Lawan

Tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, ya yi zargin...

Dan shugaban kungiyar Boko Haram ya shiga hannu

Hukumomi a ƙasar Chadi sun kama yaron shugaban ƙungiyar...
X whatsapp