fidelitybank

Romania da Hungary sun kwashe mutane 460 a Isra’ila

Date:

Ma’aikatar harkokin wajen Romania ta sanar a safiyar yau Litinin cewa, kasashen Romania da Hungary sun kwashe ‘yan kasarsu 460 daga Isra’ila, sakamakon hare-haren wuce gona da iri da ‘yan ta’addan Gaza ke kaiwa.

An kwashe mutane 245 daga Isra’ila zuwa Romania.

Jirage hudu sun tashi zuwa Isra’ila, biyu daga kamfanin jirgin saman TAROM na gwamnati, wasu biyu kuma na kamfanonin jiragen sama masu zaman kansu.

Rukunoni biyu na alhazai na daga cikin wadanda aka kwashe.

A halin da ake ciki kuma, an kwaso ‘yan kasar Hungary 215 daga Tel Aviv a cikin jiragen soji guda biyu bayan wani kazamin harin da mayakan Hamas suka kai kan Isra’ila.

A safiyar yau litinin ne jiragen sojojin saman kasar Hungary suka sauka a filin tashi da saukar jiragen sama na Budapest, kamar yadda ministan harkokin wajen kasar Péter Szijjártó ya bayyana a shafin Facebook.

Jiragen biyu na Airbus A319 da aka yi amfani da su sun kasance a matsayin jirage na jiran aiki ga gwamnatin Hungary.

www.legit news.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp