fidelitybank

Roma: Tammy Abraham da Smalling sun zura kwallaye

Date:

Dan wasan kasar Ingila, Tammy Abraham ya zura kwallaye biyu sannan kuma takwaran sa, Chris Smalling shi ma ya zura kwallo a ragar Atalanta a gasar Seria A.

Abraham ya zura kwallo a raga bayan dakika 57 kacal kuma ya zura kwallo ta hudu a ragar Atalanta wanda hakan ya sa ya kai 12 a kakar wasa ta bana.

Smalling ya zura kwallo a raga a bayan da yayin da dan wasan tsakiya Nicolo Zaniolo ya ci wa Roma 2-0.

AS Roma ta samu nasarar zura kwallaye 4 da 1 a gidan Atalanta.

 

 

nnn hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Hogan ya mutu bisa cutar gazawar koda

An bayyana cikakkun bayanai game da mutuwar É—an wasan...

Sojoji sun kashe rikaken dan Bindiga Dan Dari Biyar a Sokoto

Dakarun Operation FANSAR YANMA sun yi nasarar fatattakar wani...

An kashe utane 30 a yakin Thailand da Cambodia

An shiga kwana na uku na faÉ—an kan iyaka...

Ba mu Æ™ayyade shekarun shiga Æ™aramar sakandare JSS1 – Ma’aikatar Ilimi

Ma'aikatar Ilimi a Najeriya ta musanta rahoton da wasu...

Ido da Ido na ga yadda Sojojin Isra’ila ke kashe Falasdinawa – Tsohon Sojin Amurka

Wani tsohon sojan Amurk ya ce, ya ga yadda...

‘Yan majalisar Birtaniya 220 na neman Æ™asar ta amice da Æ™asar FalasÉ—inu

'Yan majalisar Birtaniya 220 sun nemi gwamnatin ƙasar ta...

Buhari yaki karbar kyautar Agogon lu’u-lu’u da jirgin sama – Garba Shehu

Mai magana da yawun tsohon Shugaban Najeriya Muhammad Buhari,...

An kama wanda ya kashe tsohuwar Matarsa a Jigawa

Ƴansandan Jihar Jigawa sun ce, sun kama wani mutum...

Fadar shugaban kasa ta mayar da martani kan Kwankwaso

Fadar shugaban kasa, ta mayar wa tsohon gwamnan Kano...

Barau FC ta naÉ—a Ladan Bosso sabon kocinta

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barau FC ta sanar da...

Am fara dawo da ‘yan Najeriya daga Afrika ta Tsakiya

Hukumomi a Najeriya sun ce, sun fara ƙoƙarin mayar...

G-Fresh da Hamisu Breaker sun samu gurbi kurkuku bayan sun watsa Naira

Babbar kotun tarayya da ke jihar Kano É—aure shahararrun...
X whatsapp