fidelitybank

Rokokin Hamas sun jikkata mutane biyu a Isra’ila

Date:

Rahotonni daga birnin Tel Aviv na Isra’ila na cewa wasu mata biyu sun jikkata sakamakon wasu makaman roka da Hamas ta harba zuwa birnin.

Kamfanin dillancin labaran Reuters ya ambato ma’aikatan lafiya na cewa “An samu harin makaman roka da misalin ƙarfe 2;00 a birnin Tel Aviv, inda makaman suka faɗa wurare biyu a birnin”.

Kungiyar Hamas ta ce hare-haren ramuwar gayya ne kan kisan fararen hula da ake yi a Gaza.

Sojojin Isra’ila sun ce tun ranar 7 ga watan Oktoba an harba makamai kusan 9,500 zuwa cikin Isra’ila, da suka haɗar da rokoki da jirage marasa matuƙa daga Gaza da wasu sassa.

Sojojin sun ce kashi 12 na makaman da aka harba cikin Isra’ila na faɗuwa a cikin yankin Falasɗinawa.

nigerian 
newspapers today the sun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp