fidelitybank

Rikicin Rasha da Ukraine: Mutane 9000 ake sa ran za su tsere daga Mariupol

Date:

Mataimakin magajin garin Mariupol, Serhiy Orlov, ya faɗa wa BBC cewa suna sa ran kusan mutum 9,000 ne za su tsere daga garin idan tsagaita wuta ta ɗore.

“Tattaunawar tsagaita wuta ta gudana cikin dare, kuma mun tabbatar za ta fara aiki da ƙarfe 9:00,” in ji Mista Orlov.

“Nan take muka fara shirin fitar da mutane. Mun tanadi motocin bas 50 kuma muna tunanin mutum 5,000 zuwa 6 za su iya fita zuwa Zaporizhzhia.

“Muna ganin mutane za su iya fita a motocinsu. Muna tunanin jumillar mutum dubu 7 zuwa 9,000 za su iya ficewa idan har tsagaita wutar ta ɗore.

“Babu jiragen ƙasa saboda dakarun Rasha sun lalata layukan dogo.” in ji Mista Orlov.

pulse news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp