fidelitybank

Rikicin Rasha da Ukraine: Darajar kuɗin Rasha ya faɗi da kashi 3

Date:

An soma ganin tasirin takunkuman da Amurka da ƙasashen Tarayyar Turai suka ƙaƙaba wa Rasha.

A yau Litinin, darajar kuɗin Rasha na rubble a kasuwannin nahiyar Asiya ta faɗi da kashi uku bisa huɗu.

Farashin ɗanyen mai ya yi sama da kusan kashi huɗu cikin 100.

Hukumomi a Tarayyar Turai sun ce, wasu kamfanoni mallakar Rasha da ke cikin ƙasashensu, musamman Sberbank wanda banki ne mallakar Rasha na daf da samun karayar arziki.

Babban bankin Tarayyar Turai, ya ce, Sberbank wanda yake a Croatia da Slovenia ya shiga mawuyacin hali, sakamakon yadda jama’a suka yi ta zare kuɗaɗensu.

Tuni ƴan ƙasar Rasha ke bin dogayen layuka, sakamakon fargabar da suke yi na cewa, katin bankinsu zai daina aiki kuma za a iya ƙayyade adadin kuɗin da mutum zai iya cira daga bankin.

mmm.nnn.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...
X whatsapp