fidelitybank

Rikicin PDP: Wike ya karbi Kwankwaso a Fatakwal

Date:

Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas a ranar Lahadi, ya tarbi Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), a Fatakwal, babban birnin jihar.

Tsohon gwamnan jihar Kano ya ziyarci jihar Rivers ne, domin kaddamar da titunan cikin gida na Mgbutanwo a karamar hukumar Emohua a ranar Litinin (yau).

Gwamna Wike a cikin ‘yan watannin da suka gabata, ya gayyaci ‘yan siyasa da dama daga jam’iyyun adawa zuwa gudanar da ayyukan da gwamnatinsa ta aiwatar.

Ku tuna cewa tsohon shugaban jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, APC Adams Oshiomhole ya je jihar a ranar Larabar da ta gabata don kaddamar da gadar sama ta 8 da ke kan titin Ada George, a karamar hukumar Obio-Akpor.

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Peter Obi ya kuma kaddamar da gadar sama ta 9 a babbar mahadar Ikoku a ranar Alhamis.

Hakazalika, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da harabar makarantar Fatakwal na makarantar koyon aikin lauya ta Najeriya a ranar Juma’a.

newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp