fidelitybank

Rikicin jam’iyya: Kotu ta ce Dotun Babayemi shi ne dan takarar Gwamna a PDP

Date:

Rikicin bangaran da ya biyo bayan zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a jihar Osun ya kai ga wata kotu da ta yanke hukuncin cewa, Dotun Babayemi ne dan takarar gwamna na jam’iyyar.

An yanke wannan hukunci ne a ranar Juma’a a wata babbar kotun jihar Osun da ke zamanta a Ijebu-Jesa, karkashin jagorancin mai shari’a Adeyinka Aderibigbe, wanda ya bayar da umarnin dakatar da wadanda ake kara da masu amsa daga amincewa da duk wani zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a jihar Osun.

A cewar Mai Shari’a Aderibigbe, Jami’an Zartaswa na Unguwa 215 da suka halarci zaben fidda gwani na gwamna da aka gudanar a cibiyar WOCDIF, wadanda suka zabi Babayemi, na kwarai ne kuma sun ba da izinin kada kuri’a a matsayin wakilai.

Don haka, a halin yanzu burin Sanata Ademola Jackson Adeleke ya durkushe duk da nasarar da ya samu a daidai gwargwado da aka gudanar a filin wasa na Osogbo Township, wanda kwamitin zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP ya jagoranta.

the nation newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp