fidelitybank

Rikicin APC: Tsagin Shekarau ba su amsa gayyatar ‘Yan Sanda ba

Date:

Tsohon gwamnan jihar Kano, Ibrahim Shekarau wanda ke jagorantar wani bangare na jam’iyyar APC a Kano, ya ki amsa gayyatar ofishin sufeto Janar na ‘yan sanda, Usman Alkali.

PlatinumPost ta samu labarin cewa Usman Alkali ya gayyaci Shekarau ne tare da wasu ‘yan kungiyarsa.

Haka kuma an mika goron gayyata ga jiga-jigan jam’iyyar masu biyayya ga Gwamna Abdullahi Ganduje.

Tuni dai tsagin Ganduje sun amsa wannan gayyatar tare da karbar bayanansu kuma ‘yan sanda su ka sallame su.

Sai dai wata majiya mai tushe a gidan Louis Edet da ke Abuja ta shaida wa PlatinumPost cewa babu daya daga cikin ‘ya tsagin Shekarau da su ka amsa gayyatar.

“A gaskiya zan iya gaya muku cewa ba su zo ba, ina maganar ’yan Shekarau ne, amma dayan bangaren sun zo mun yi abin da a ke bukata kuma sun tafi.

@nnn.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp