fidelitybank

Rikicin APC: Jigo a cikin tafiyar ya yi murabus

Date:

Darakta Janar na kungiyar Gwamnonin na jam’iyar APC, Salihu Moh. Lukman ya yi murabus daga mukaminsa, sakamakon rikicin da ya biyo bayan babban taron jam’iyyar APC mai mulki da za ta gudanar a watan Fabrairu.

Vanguard ta rawaito cewa, murabus din nasa ya biyo bayan taron kungiyar gwamnonin jam’iyyar APC a daren Lahadi, inda wasu kadan daga cikin gwamnonin suka bukaci a tsige shi.

An ce da yawa daga cikin gwamnonin sun yi fatali da bukatar suna masu cewa a bar tsohon shugaban PGF ya ci gaba da magana a matsayinsa na jigo a jam’iyyar.

Ko da yake Lukman bai mayar da martani ga manema labarai nan take ba, domin neman amsar sa, wani jami’in jam’iyyar ya ce “Shugaban PGF ya yi abin da ya dace ta hanyar yin abin da ya dace”.

latest news in nigeria today 
2021 ripples

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp