fidelitybank

Rikici ya tilasta sanya dokar fita daga gida a Filato

Date:

Gwamnan jihar Filato, Calbe Mutfwang ya ayyana dokar hana fita daga safe zuwa dare a karamar hukumar Mangu.

Dokar za ta soma aiki nan take.

Matakin na kunshe cikin sanarwar da daraktan yada labarai da harkokin al’umma na jihar, Gyang Bere ya sanyawa hannu.

Ya ce an dauki matakin ne saboda tabarbarewar harkokin tsaro a yankin.

Sanarwar ta kara da cewa “gwamna Mutfwang ya dauki matakin bayan tuntuba da hukumomin tsaro.”

Matsalar tsaro na ci gaba da karuwa a jihar ta Filato. Ko a baya-bayan nan an kai wasu jerin hare-hare da suka yi sanadin mutuwar fiye da mutum 100 da jikkatar wasu da dama. An kuma kona wasu gidaje.

nan news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp