fidelitybank

Rikakken mai garkuwa da mutane ya shiga hannu

Date:

‘Yan sanda a Jihar Imo ta kama wani rikakken mai garkuwa da mutane, Deberechi Chukwu kan halaka wani jami’in ‘yan sanda mai murabus a garin Mgbala da ke karamar hukumar Oguta.

Jami’in hulda da jama’a na ‘yan sandan Jihar Imo, Mike Abattem,  ya ce, an kama wanda ake zargin yayin da yake yunkurin tserewa daga jihar zuwa makwabtaka.

A na zargin Chukwu ya na cikin ‘yan gidan yarin da suka balle gidan gyaran halin Owerri sannan ya na cikin wadanda suka halaka jami’an tsaron jihar.

The Cable ta rawaito cewa, Mike Abattem, ya ce, wanda ake zargin ya horar da yara wadanda suka addabi garin Agwa. Kuma akwai rahotanni da dama a wurin jami’an tsaro na kashe-kashen da suka yi.

tribune news paper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Jami’in mu bai saci naira biliyan 6.5 ba – Gwamnatin Kano

Gwamnatin Jihar Kano ta karyata rahoton da ya zargi...

Gwamnatin Kano ta gargadi Matasa da ‘yan Gwangwan kan sayen kayan gwamnati

Gwamnatin Jihar Kano ta gargadi matasa da ’yan kasuwa...

NIMET ta gargai Borno kan ambaliya da sauran jihohi

A baya-bayan nan ne hukumar hasashen yanayi ta Najeriya...

An kashe kwamandan Boko Haram a tafkin Chadi

Sojojin Jamhuriyar Nijar sun sanar da kisan wani jagoran...

Hisbah za ta yi wa ‘yan Daban Kano aure

Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da wani...

Ganduje ya dawo Najeriya bayan ya shafe wata guda a Landan

Tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Ganduje,...

Barrister Sa’idu ya kama aiki bayan ya maye gurbin Muhyi Magaji

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya rantsar...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

An ceto Mutane 26 da kwale-kwale ya kife da su a Sokoto

An samu nasarar ceto mutum 29 bayan hatsarin kwale-kwale...

Barau zai mayar da filin wasan BUK na zamani

Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya...
X whatsapp