fidelitybank

Rashin tsaro ne ya mamaye gwamnatin Buhari – Obasanjo

Date:

Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa rashin tsaro ne ya mamaye gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari.

Obasanjo ya bayyana haka ne a gidansa da ke dakin karatu na Olusegun Obasanjo Presidential Library (OOPL), da ke Abeokuta, jihar Ogun, yayin da ya karbi bakuncin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Dr. Ugochukwu Williams, da tawagarsa.

Sai dai ya shawarci ‘yan Najeriya da kada su bari lamarin ya mamaye su.

Tsohon shugaban kasar ya ce, maganin rashin tsaro a kasar nan ya wuce mutum daya, amma yana bukatar hadin kan masu ruwa da tsaki.

Ya bayyana harin na baya-bayan nan da aka kai kan jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja inda aka tabbatar da mutuwar mutane 8, wasu 46 suka jikkata, wasu kuma an ce sun bace a matsayin wani babban lamari, inda ya ce babu inda za a sake samun tsaro a kasar.

Idan dai za a iya tunawa, gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya sha alwashin daukar hayar sojojin haya daga kasashen waje idan har sojojin Najeriya suka kasa dakile hare-haren da ‘yan ta’adda ke kai wa a yankin sa.

 

pulse news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar Ĉ´ansandan jihar Kaduna, sun buĈ™aci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi Ĉ™ungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban Ĉ™aramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp