fidelitybank

Rashin nasarar da muka yi a hannun Villarreal ba zai hana mu casa Chelsea ba – Ancelloti

Date:

Kocin Real Madrid, Carlo Ancelotti ya gargadi Chelsea gabanin wasan da kungiyarsa za ta yi da kungiyar ta Premier a daren Laraba a Santiago Bernabeu.

Ancelotti ya ce, rashin nasarar da Real Madrid ta yi a gasar La Liga da Villarreal da ci 3-2 a ranar Asabar ba zai shafi kwarin gwiwar kungiyarsa ba lokacin da ta karbi bakuncin Chelsea a gasar cin kofin zakarun Turai.

Dan kasar Italiya ya kalli kwallon da Samuel Chukwueze ya zura a raga da kuma kwallon da Jose Luis Morales ya ci ta baiwa Villareal nasara akan Real Madrid.

Karanta Wannan: Chukwueze ya kafawa Real Madrid tarihi har gidan ta

Ancelotti ya ce “Game da gasar zakarun Turai, wannan rashin nasara [3-2 Real Madrid ta yi rashin nasara a hannun Villarreal] ba zai yi tasiri ga kwarin gwiwarmu a wasan Laraba (da Chelsea) ba, wanda zai bambanta,” in ji Ancelotti a taron manema labarai bayan wasan.

“Zan iya amfani da goma sha ɗaya daga Camp Nou. A yau na sauya ’yan wasa da yawa saboda wasan da suka yi da Barcelona ya dauke mu da yawa a jiki da tunani,” inji shi.

Karfe 8 na dare ne lokacin da za a buga gasar cin kofin zakarun Turai.

www.nigeriannewspapers.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp