fidelitybank

Rashin cika alkawari: Dan majalisa ya sha da kyar a hannun ƴan baranda

Date:

Wasu fusatattun mutane mazauna yankin Birnin Kudu a jihar Jigawa, sun kai wa tawagar dan majalisar su farmaki.

Rahotanni daga yankin na nuni da cewar, jama’ar, dan majalisa, Magaji Da’u, ya gaza yi musu wakilci nagari kuma ya zo ne yanzu yayin da zabe ke gabatowa.

Jama’ar sun caccaki  tare da sukar dan majalisar tare da rufe hanyar da zai wuce, lamarin da ya janyo arangama tsakanin magoya bayansa da jama’ar.

Premiumtimes ta rawaito cewa, al’ummar yankin sun rufe hanyar da dan majalisar zai bi ya tafi yankin Kukuma, domin halartar wani taron siyasa, lamarin da ya sanya mazauna yankin su ka rinka zage-zage tare da maganganu marasa dadi, inda suke zargin dan majalisar da rashin wakilci nagari kuma da yin watsi da wadanda ya ke wakilta har sai yanzu da ya bayyana, saboda zaben 2023 ya na gabatowa.

legitnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...
X whatsapp