fidelitybank

Rasha tn kashe fararen hula 53 a Ukraine – Gwamna

Date:

Fararen hula aƙalla 53 aka kashe sakamakon hare-haren Rasha a birnin Chernihiv da ke arewacin Ukraine ranar Laraba, a cewar gwamnan yankin Vyacheslav Chaus.

“Abokan gaba na ci gaba da luguden wuta ba ƙaƙƙautawa da makaman atilare da kuma ta sama. Suna ta rusa gine-ginen jama’a,” kamar yadda ya wallafa a shafinsa na Telegram.

“Muna ta yin rashin nasara. An kai gawar mutum 53 mutuware a kwana ɗaya kacal.”

Mista Chaus ya ce suna ta ƙoƙarin dawo da wutar lantarki da ruwan sha da iskar gas zuwa garin duk da luguden wutar da ake ci gaba da yi.

Kazalika, ya ce, a na ƙoƙarin ci gaba da tattaunawa, domin sake buɗe hanyoyin jin ƙai tare da tserar da farar hula daga garin.

daily post nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An fara binciken fashewar wani abu da ya kashe mutane 5 da jikkata da dama a Kano

Wani abin fashewa da ake tunanin bom ne ya...

An samu fashewar wani abu a kamfanin ƴan Chana a Kano

An samu fashewar wani abu a Kamfanin Ƙarfe na...

Ma’aikacin kamfani ya kashe abokin aikinsa a Kano

Rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta ya...

Kotu ta ɗaure Matashin da yake tare titi a Kano da sunan barƙwanci

Kotun majistire da ke unguwar Nomansland a Kano, karkashin...

Bayan kashe Soja yanzu haka an kama ƴan Daba 398 a Kaduna

Rundunar 'Yan Sandan Jihar Kaduna, ta sanar da kama...

Shettima zai san makomarsa bayan taron APC na ƙasa – Fadar Shugaban Ƙasa

Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa, sai bayan babban...

Kotu ta ɗaure Matashin da ya shiga ɗakin kwanan Ɗalibai Mata a Kano

Babbar Kotun Shariʼar Musulunci da ke Kofar Kudu a...

Ban gudu daga PDP ba – Namadi Sambo

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Mohammed Namadi Sambo, ya ƙaryata...

Da yuwar Sojojin mu za su shiga yaƙi don tallafa wa Isra’ila – Trump

Rundunar sojin Isra'ila IDF ta ce ta ƙaddamar da...

Isra’ila ta kai hari cibiyoyin ƙera nukiliyar Iran

Yayin da aka shiga rana ta shida na yaƙi...

Najeriya za ta kwashe ƴan ƙasarta dake zaune a Iran da Isra’ila

Gwamnatin tarayya ta ce, tana kammala shirye-shiryen gaggawa domin...

Makami mai Linzami ya faɗa kan cibiyar tattara bayanan sirrin Isra’ila

Kafar yaɗa labarai ta gwamnatin Iran ta ce, ƙasar...
X whatsapp