fidelitybank

Rasha ta yi gwajin harba makamai masu linzami 10

Date:

Kasar Rasha ta yi gwajin harba wasu sabbin makamai masu linzami guda 10 na Tsirkon (Zircon) daga wani jirgin ruwa da kuma wasu guda biyu daga wani jirgin karkashin ruwa.

Kamfanin dillancin labarai na Interfax a ranar Juma’a da ke ambato wasu jiragen ruwa na Arewacin kasar.

Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin ya yaba da wannan makamin a matsayin wani sabon salo na tsarin makaman da ba a taba ganin irinsa ba.

Putin ya kira gwajin makami mai linzami, da a ka gudanar a makon jiya cewa,”Babban al’amari ne a rayuwar kasar”, ya kara da cewa wannan wani muhimmin mataki ne na kara karfin tsaron kasar Rasha.

Wasu masanan kasashen Yammacin duniya, sun yi wa takwarorinsu kan yadda sabbin makaman kasar Rasha su ka ci gaba, yayin da su ka fahimci cewa, hadakar gudu da karfin tuwo da kuma tsayin daka na makami mai linzami ya sa suke da wuyar ganowa da kutse.

Putin ya ba da sanarwar jerin sabbin makamai masu linzami a cikin shekarae 2018 a cikin daya daga cikin jawaban da ya yi a cikin shekaru da yawa, ya na mai cewa za su iya kaiwa kusan ko wane matsayi a duniya tare da kaucewa garkuwar makami mai linzami da Amurka ta kera.

 

daily post nigeria today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp