fidelitybank

Rasha ta yi amfani da Bam mai zuƙe iska a Ukraine – Birtaniya

Date:

Ma’aikatar harkokin tsaron Birtaniya ta ce, sojojin Rasha sun tabbatar da cewa, sun yi amfani da wasu makaman roka da ake kira Vacumm bom, wadanda ke zuke iska a Ukraine.

Makaman kan kama da wuta bayan sun zuke iskar wajen da suka fado abin da ke sa su zamo masu matukar hadari.

Ba a haramta amfani da su ba, to amma akwai sharudda kan yadda ake amfani da su.

A baya, Rasha da Amurka sun yi amfani da irinsu a Afghanistan da kuma Vietnam.

Ma’aikatar harkokin tsaron da ke London, ta ce ta yi amanna Rasha ta tura sojojin haya zuwa Ukraine wadanda a baya aka zarge su da aikata cin zarafin bil adama a Syria da Libya da Kuma Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp