fidelitybank

Rasha ta tsare ƴan Ukraine sama da 100 a wani ɗakin ƙarƙashin ƙasa

Date:

BBC ta gano shaidar da ke nuna cewa, sojojin Rasha sun kama tare da tsare ‘yan Ukraine fiye da 100 a wani dakin da ke karkashin kasa na wata makaranta da ke Arewacin birnin Chernihiv.

Sojojin sun rike mutanen ne fiye da wata guda kuma yanayin da suke ciki babu dadi, har ta kai wasu daga cikinsu na barci a tsaye.

Wani mutum mai shekara 60 na daga cikinsu ga abin da ya ce: “Akwai tazarar rabin mita tsakanina da wani, a tsaye nake barci. Nakan ɗaure kai na da wani tsumma a jikin karfe,vsaboda kar na fadi yayin da nake barci.

“Na shafe kwana 12 a haka. Dalilin da ya sa na yi wannan juriya shi ne, saboda na rayu don ‘ya’yana mata da jikokina. Banɗaki a wajen shi ne bokiti, a ciki muke komai.”

Mutum 12 daga cikinsu kuma sun mutu, inda aka bar gawarwakinsu a wajen makarantar.

nigeria news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...

Isra’ila ta gano gawar ƴan ƙasarta

Rundunar sojin Isra'ila ta ce ta gano gawar ''yan...

Ma’aikatan wutar lantarki a Abuja sun fusata

Ma'aikatar kamfanin rarraba wutar lantarki na Abuja Electricity Distribution...

Ƴan Najeriya 147 da suka maƙale a Nijar sun dawo gida

Gwamnatin Najeriya ta tarɓi 'yan ƙasar 147 aka kwaso...

Alhazai Miliyan Ɗaya da Rabi ke tsayuwar Arfa

Dubun dubatar alhazai daga sassan duniya na hawan Arafa...
X whatsapp