fidelitybank

Rasha ta tsallakar da ƴan Ukraine sama da miliyan ɗaya ƙasar ta

Date:

Ministan harkokin wajen Rasha, Sergei Lavrov, ya ce, sama da mutane miliyan daya aka kwashe daga Ukraine zuwa Rasha tun daga ranar 24 ga watan Fabarairu, lokacin da aka kaddamar da yaki.

Ukraine ta sha zargin Rasha da kawshe mutane tana tsallakar da su iyaka ba da son ran su ba.

A wata hira da kafar yada labaran China, Mista Lavrov ya ce, cikin milyoyin mutane da aka kwashe, dubu 120 baki ne, sai kuma mutanen da aka kwashe daga Donetsk da Luhansk yankunan da Rasha ke dauka a matsayin wadanda suka ɓalle.

Ya kuma zargi kungiyar tsaro ta Nato da haifar da cikas a kokarin daidaitawa ko sulhu kan yakin da Ukraine.

Har yanzu ba a tsaigaita luguden wuta a Arewacin Kharkiv ba, jami’ai na cewa an kashe mutum biyar a hare-haren baya-bayan nan.

www.najnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp