fidelitybank

Rasha ta tsagaita wuta a Ukraine – Kasashen Duniya

Date:

Gwamnatocin kasashen Yammacin duniya sun zafafa kiran da suke yi na neman Rasha ta tsagaita bude wuta a yakin da take yi a Ukraine.

A cikin wata tattaunawa ta wayar tarho ta tsawon sa’a ɗaya, Sakataren Tsaron Amurka Lloyd Austin ya bukaci takwaransa na Rasha, Sergei Shoigu, ya aiwatar da shirin tsagaita wuta cikin gaggawa.

Kakakin ma’aikatar tsaron Amurka ta Pentagon John Kirby ya ce “wannan ne karon farko da aka yi irin wannan tattaunawa tun ranar 18 ga watan Fairairu, kuma sakataren ya nemi a kawo karshen yakin, a kuma ci gaba da tattaunawa”.

Rasha ta ce Amurka ce ta bukaci a yi tattaunawar.

Shi ma shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz ya bukaci a dakatar da fadan a lokacin da ya zanta da Shugaba Vladimir Putin ta wayar tarho.

www.leadership ng.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp