fidelitybank

Rasha ta tsagaita hare-hare a Ukraine

Date:

Rasha ba ta kai hare-hare masu yawa ba ta sama da kuma makaman atilare cikin awa 24 da suka gabata kamar a kwanakin baya, a cewar Ma’aikatar Tsaro ta Birtaniya cikin bayanan da take bayarwa.

Sai dai ta yi gargaÉ—in cewa, dakarun na Rasha na ci gaba da ratsawa cikin birnin Mykolayiv.

A gefe guda kuma, ta ce “akwai yiwuwar” wasu dakarun za su sauya hanya, domin kama garin Odesa mai tashar jirgin ruwa.

A cewar bayanan, har yanzu Ukraine na riƙe da Kharkiv, da Chernihiv, da Mariupol, yayin da ake ci gaba da faɗa a titunan garin Sumy.

Akwai yiwuwar cewa, Rasha ta zagaye dukkan biranen huÉ—u.

assu news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...

Musulman Nijeriya a cigaba da jajircewa – Obi

Ɗan takarar shugaban ƙasa a karkarshin jam'iyyar Labour a...

Akwai takaici ambaliyar Neja – IBB

Tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Babangida, ya kwatanta ambaliyar...

Farfesa Jibril Aminu ya rasu ya na da shekaru 86

Allah ya yi wa Farfesa Jibril Aminu mai shekara...

Alhajin Najeriya ya rasu a tsayuwar Arfa

Wani Alhaji daga Najeriya ya rasu a filin Arfa...

Alhazai miliyan 1.673,230 ne ke gudanar da akin Hajji – GASTAT

Hukumar tattara alƙaluma ta Saudiyya (GASTAT) ta ce, Alhazai...
X whatsapp