fidelitybank

Rasha ta sake jibge dakaru a Ukraine – Zelensky

Date:

Shugaba Volodymyr Zelensky na Ukraine ya yi gargaɗin cewa, Rasha na sake girke ƙarin dakarun ydomin kai sabbin hare-hare gabashin kasar.

Ya ce gwamnatin Rasha ta ƙara tura wasu dakaru yankin Kharkiv da ke arewa maso gabashi a ƙoƙarin sake matsa kaimi a Donbass.

A ranar Asabar dakarun Ukraine suka ce sun kai hari kan wani sansanin Rasha da ke kusa da Kharkiv, da sake karɓe ikon wasu yankunan.

Sai dai sun ce Rasha na c igaba da mayar da hankali wajen sake gina ƙarin sojoji kusa da iyaka da kuma garin Izium.

Jami’an a yankin Luhansk sun ce luguden wutar Rasha na ƙaruwa a kullum.

Rahotanni na cewa hare-haren Rasha a gabashi na tsanani yayin da Shugaban yankin Luhansk ya ce yana tunanin Rasha na shirin kai hari mafi girma a ranar 9 ga watan Mayu – ranar da bisa al’ada ta saba bikin murnar nasarar da ta samu galabar Jamus a yankin duniya na Biyu

latest news in nigeria today 2022 punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp