fidelitybank

Rasha ta rantsar da sabon magajin garin Melitopol a Ukraine

Date:

Wasu rahotanni na cewa sojojin Rasha sun rantsar da sabon magajin birnin Melitopol da ke Kudancin Ukraine, bayan zargin sace ainahin magajin Ivan Fedorov, a ranar Juma’a.

An rantsar da Galina Danilchenko, tsohon mataimakin kansilar yankinsu. in ji BBC

Sojojin sun ci gaba da yi wa ciki da wajen birnin Kyiv ruwan makaman roka, shugaba Zelensky ya ce, ba za su yi nasarar karbe birnin ba sai dai idan sun shafe daukacin mutanensa.

Ya ce, idan ana maganar Kyiv ne, ko da dubun-dubatar sojin Rasha ne suke kewaye shi, suka kuma zo da dubban tankokin yaki, da shinfida tabarmar bama-bamai domin shiga cikinsa, ba za su taba karaya ba sai dai su sahfe su baki day kafin shiga.

vanguard newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan Æ´ansanda mai kula da sashen kai É—auki na...

INEC za ta bai wa É—aurarru damar kaÉ—a Æ™uri’a a lokacin zaÉ“uka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

ÆŠaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon É—an takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaÉ—i mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaÉ—i...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...
X whatsapp