fidelitybank

Rasha ta kashe sojojin Ukraine 3,000 – Zelensky

Date:

Shugaba Zelensky a karon farko ya ce an kashe sojojin Ukraine kusan 3,000 a yaƙin ƙasar da Rasha. Ya kuma ce akwai dubbai da suka jikkata.

Shugaban ya kuma ce Rasha akwai yiwuwar Rasha na iya kai wa Ukraine hari da makamin nukiliya ko da makami mai guba.

A lokacin da yake tattaunawa da kafar CNN, Mista Zelensky ya ce, Rasha na iya aikata haka, saboda a cewarsa ba ta damu da rayuwar mutane ba.

Shi ma babban jami’i a hukumar leken asirin Amurka, CIA, Willima Burns, ya fitar da irin wannan gargaɗi a ranar Alhamis, yana mai cewa, Rasha na iya aikata haka, saboda yadda gaggawar mamaye Ukraine.

A watan da ya gabata kakakin fadar gwamnatin Rasha, Kremlin ta ce, kasar na iya kai wa ga amfani da makamin nukiliya idan aka matsa mata da barazana.

legit breaking news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp