fidelitybank

Rasha ta kasa cimma alkawarin da ta dauka a kan Ukraine

Date:

Shugaban ƙawancen tsaro na NATO ya ce hukumomin leƙen asiri na kasashen Yammacin duniya sun tabbatar da cewa, Rasha ba ta cika alƙawuran da ta dauka na rage yawan hare-haren da dakarunta ke kaiwa a yankin birnin Kyiv da Arewacin Ukraine ba.

Jens Stoltenberg ya ce, sojojin Rasha ba su janye ba, sai dai ana sauya musu wuri ne domin su kara shirin kai wasu hare-haren a yankin Donbas da ke gabashin kasar.

Mista Stoltenberg ya kuma ce, Rasha na ci gaba da harin da ta ke kai wa biranen Kyiv da sauran birane, kuma ya ce Rasha ta ci gaba da yin karyar cewa za ta janye daga yankunan.

Wata mazauniyar birnin Chernihiv ta ce: “Ta yaya za su ce sun rage yawan sojojinsu? Muna ci gaba da jin karar bama-bamai. Ba ma iya barci, mun fuskanci tashin hankali cikin kwanaki biyun da suka gabata.”

www.leadership ng.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp