fidelitybank

Rasha ta kai hari tashar jiragen sojojin saman Ukraine

Date:

Ma’aikatar Tsaro ta Rasha ta faɗa a yau Asabar cewa, ta kai wa wata tashar sojojin sama ta Ukraine hari a Vasylkiv da kuma wata cibiyar sadarwa da ke Brovary da makamai masu linzami.

Dukkan wuraren na kusa da Kyiv babban birnin Ukraine, kamar yadda kamfanin labarai na Rasha Tass ya ruwaito.

Sai dai BBC ba ta iya tabbatar da faruwar hakan ba ko kuma tasirin da harin ya yi.

“Da safiyar 12 ga watan Maris, an kai wani hari da makamai masu linzami masu dogon zango kan kayayyakin soja a Ukraine,” in ji mai magana da yawun ma’aikatar mai suna Igor Konashenkov yayin taron manema labarai a Moscow.

“An lalata tashar sojan sama ta Vasylkiv da kuma tashar sadarwa ta sojojin Ukraine da ke Brovary.”

Ya ƙara da cewa makaman tsaron sama na Rashar sun kakkaɓo jirage marasa matuƙa na Ukraine biyar.

besda salary

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp