fidelitybank

Rasha ta janye yarjejeniya da Ukraine na fitar da abinci

Date:

Rasha ta sanar da ficewa daga yarjejeniyar da ta shiga da ƙasashen duniya wadda ta bai wa Ukraine damar fita da kayan abinci ta Baƙin Teku.

Ta ce ta ɗauki matakin ne sakamakon harin da ta zargi Ukraine ɗin da kaiwa kan jirgane ruwanta da ke yankin Crimea da Rashar ta mamaye a 2014.

Cikin fushi, Amurka ta mayar da martani kan matakin.

“Wannan mataki ne mai ɗaga hankali kuma zai iya jawo ƙaruwar yunwa haka kuma kuma ba su da wata hujja da suke da ita da za su ɗauki matakin,” in ji Shugaba Joe Biden.

Haka kuma Sakataren harkokin waje na kasar Anthony Blinken shi ma ya zargi Rasha da mayar da abinci tamkar wani makami.

Tun da farko dai Rasha ta ce za ta janye daga wannan yarjejeinyar ne sakamakon harin jirage marasa matuka da aka kai wa jiragen ruwanta a yankin Crimea.

legitnews.com

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp