fidelitybank

Rasha ta gargaɗi Amurka da ƙawayenta a kan shiga sharri ba shanu

Date:

Rasha ta yi gargadi Amurka da kawayenta a hukumance kan taimakawa Ukraine da ƙarin makamai.

Sakon na diflomasiya da kafar yaɗa labaran Amurka ta gani, an aike shi ne tun ranar Talata, kafin shugaba Biden ya sanya hannu kan umarnin sake taimakawa Ukraine da makaman da kuɗinsu ya kai dala miliyan 800.

Rasha ta ce makaman da Amurka ke turawa Ukraine na sake rura wutar rikicin, kuma suna iya haifar da mumunan yanayin da kowa zai ɗanɗana koɗarsa.

Wani dan majalisar dokoki a Birtaniya, Bob Seely, ya ce, yana ganin yanayi zai yi muni matuƙa, sai dai kuma abin diga ayar tambaya shi ne ya ake son Ukraine ta yi?

Kayan yaƙin da Amurka ta tallafawa Ukraine a wannan karon sun hada da makaman artilare da jirage marasa matuka, da na’urorin kakkabe makamai da jirgi mai saukar Ungulu.

spw

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp